iqna

IQNA

girgizar kasa
Masallatai da cibiyoyin addinin musulunci da dama a kasar Canada sun tattara tare da aike da kayan agaji domin taimakawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Libiya da Maroko.
Lambar Labari: 3489829    Ranar Watsawa : 2023/09/17

Rabat (IQNA) Tsohon masallacin Tinmel, wanda ke da dadadden tarihi, ya yi mummunar barna a girgizar kasa r da ta afku a baya bayan nan a kasar Maroko.
Lambar Labari: 3489806    Ranar Watsawa : 2023/09/13

Rabat (IQNA) Reshen company McDonald na kasar Morocco ya sanar da tidbi da ya dauka na kunna karatun kurani mai tsarki domin tausayawa wadanda girgizar kasa ta shafa.
Lambar Labari: 3489802    Ranar Watsawa : 2023/09/12

Surorin Kur'ani  (99)
Tehran (IQNA) Kamar yadda aka ambata a cikin littattafan addini da na tafsiri, ƙarshen zamani da kiyama suna da alamomi, waɗanda suka haɗa da girgizar ƙasa mai girma da tashin matattu. A wannan lokacin, mutum yana ganin ayyukansa kuma ƙasa ta shaida abin da mutum ya yi.
Lambar Labari: 3489530    Ranar Watsawa : 2023/07/24

Tehran (IQNA) "Bashar Assad" shugaban kasar Siriya a safiyar yau 1 ga watan Mayu ya halarci masallacin "Hafiz Assad" da ke unguwar "Al-Meza" da ke birnin Damascus, babban birnin kasar, inda ya gabatar da sallar Idi.
Lambar Labari: 3489017    Ranar Watsawa : 2023/04/21

Tehran (IQNA) Kungiyar agaji ta Musulunci a kasar Canada ta shirya wani shiri na karbar tallafin kudi domin rabawa mabukata a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3488761    Ranar Watsawa : 2023/03/06

Tehran (IQNA) Kungiyar agaji ta Islamic Relief ta Burtaniya ta kai agaji ga wadanda girgizar kasa ta shafa a Turkiyya tare da hada kai da sauran kungiyoyin agaji na Turkiyya da sauran kasashe a wannan fanni.
Lambar Labari: 3488670    Ranar Watsawa : 2023/02/16

Tehran (IQNA) Sheik Ikrama Sabri limami kuma mai wa'azin masallacin Al-Aqsa ya sanar da aniyar Isra'ila na amfani da girgizar kasa da ta afku a kasashen Turkiyya da Siriya a baya-bayan nan domin tabbatar da rusa masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3488662    Ranar Watsawa : 2023/02/14

Tehran (IQNA) A yau ne jirgin Saudiyya na farko dauke da kayan agaji don taimakawa mutanen da girgizar kasa r Siriya ta shafa ya sauka a filin jirgin saman Aleppo.
Lambar Labari: 3488661    Ranar Watsawa : 2023/02/14

Tehran (IQNA) Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta hada kai da masu fafutuka da kungiyoyin musulmi a kasar Ingila domin taimakawa wadanda girgizar kasa r ta shafa a Turkiyya da Syria.
Lambar Labari: 3488660    Ranar Watsawa : 2023/02/14

Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya da hukumar lafiya ta duniya da kuma hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya, yayin da suke nuna matukar damuwarsu kan halin da girgizar kasa r ta shafa a kasar Syria ke ciki, sun jaddada bukatar gaggauta kai dauki ga wadanda girgizar kasa r ta shafa.
Lambar Labari: 3488644    Ranar Watsawa : 2023/02/11

Tehran (IQNA) Musulman jihar Wisconsin ta Amurka na bayar da tallafin kudi ga bala'in girgizar kasa da Turkiyya da Siriya ta shafa ta hanyar kungiyoyin agaji.
Lambar Labari: 3488633    Ranar Watsawa : 2023/02/09

Ofishin Ayatollah Sistani ya bayyana juyayi da kuma nuna goyon baya ga wadanda girgizar kasa ta afku a kasashen Turkiyya da Syria ta hanyar buga wata sanarwa tare da neman a gaggauta kai agaji ga wadanda wannan lamari ya shafa.
Lambar Labari: 3488632    Ranar Watsawa : 2023/02/09

An nuna wani faifan bidiyo na girgizar kasa r Falasdinu da aka mamaye a daren jiya a gidan rediyon kur’ani na Nablus a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3488630    Ranar Watsawa : 2023/02/08

Tehran (IQNA) Tsawon sa'o'i 40 a karkashin baraguzan ginin ya kasa karya wasiyyar "Sham" wata yarinya 'yar kasar Siriya da ke wajen birnin Idlib, kuma tana ci gaba da karatun kur'ani mai tsarki a yayin da jami'an ceto suka ceto ta.
Lambar Labari: 3488629    Ranar Watsawa : 2023/02/08

Daruruwan Falasdinawa ne suka gudanar da addu'o'i a jiya da yamma a masallacin Al-Aqsa domin jin dadin rayukan wadanda girgizar kasa ta shafa a Turkiyya da Siriya.
Lambar Labari: 3488622    Ranar Watsawa : 2023/02/07

Tehran (IQNA) kwamitin malaman musulmi na duniya ya bukaci da a kai daukin gaggawa ga wadanda girgizar kasa ta rutsa da sua  kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3485565    Ranar Watsawa : 2021/01/18

Bangaren siyasa, A yau da hantsi ne shugaba Rauhani na Iran ya isa yankin da girgizar kasa ta shafa a cikin Lardin kermanshah da ke yammacin kasar Iran, domin duba halin da al'ummar yankin suke ciki, musaman ma wadanda abin ya shafa.
Lambar Labari: 3482098    Ranar Watsawa : 2017/11/14